Gagi c Youth mobilization committee

Call Directions

Gagi c Youth mobilization committee We will bring you the ADC youth movement as we face the 2027
general elections

16/09/2026


💯

SABON LABARIShugaban Jam’iyyar ADC na ƙasa, David Mark, ya gargadi ’yan takarar gwamnan jam’iyyar da su guji kalaman ƙiy...
01/09/2026

SABON LABARI

Shugaban Jam’iyyar ADC na ƙasa, David Mark, ya gargadi ’yan takarar gwamnan jam’iyyar da su guji kalaman ƙiyayya, nuna wariya ta fuskar ƙabila ko addini, tashin hankali, da kuma yin alkawuran da ba za su iya cika ba a yayin da za su fara kamfen a ranar 9 ga Satumba.

Ya buƙace su da su bi manufofin jam’iyyar da ƙa’idojin ɗabi’a, tare da mayar da hankali wajen rage tsadar rayuwa. Daga cikin shawarwarin ADC akwai dawo da tallafin man fetur domin rage farashin fetur ga jama’a.

Yan takarar gwamnan sun bayyana goyon bayansu ga jam’iyyar, tare da yin alƙawarin yin aiki domin ganin ADC ta samu nasara a jihohinsu daban-daban.

DA DIMI DIMIN SA Zababben Shugaban karamar Hukumar Mulkin Tangaza Hon. Isa Salihu kalanjeni Ya fice daga jam'iyar Apc,  ...
08/07/2026

DA DIMI DIMIN SA

Zababben Shugaban karamar Hukumar Mulkin Tangaza Hon. Isa Salihu kalanjeni Ya fice daga jam'iyar Apc, kuma ya aje Mukamin sa na Chairman na karamar Hukuma👇👇

07/07/2026

Achi Dadi Lafiya 🤣🤣🤣

07/07/2026

Jagoran'mu Aminu Waziri Tambuwal Allah ya qara yi maka jagora

07/07/2026

Jagoran'mu Aminu Waziri Tambuwal Allah ya qara yi maka jagora

07/07/2026

Aminu Waziri Tambuwal

MUNA TAYA MURNANafiu Abdullahi Tare da fatar Allah madaukakin sarki ya Sanya Albarka kana ya baka iKon sauke wannan nauy...
09/04/2026

MUNA TAYA MURNA
Nafiu Abdullahi

Tare da fatar Allah madaukakin sarki ya Sanya Albarka kana ya baka iKon sauke wannan nauyi da aka daura maka

KWAMITIN DAKE DA ALHAKIN GUDANAR DA AIKIN RIGISTA DA KUMA RABA KATIN ZAMA DAN JAM'IYAR ADC A MAZABAR GAGI C DAKE KARAMAR...
25/03/2026

KWAMITIN DAKE DA ALHAKIN GUDANAR DA AIKIN RIGISTA DA KUMA RABA KATIN ZAMA DAN JAM'IYAR ADC A MAZABAR GAGI C DAKE KARAMAR HUKUMAR Sakkwato TA Kudu YABI SAHUN SAURAN MAZABU 11 WURIN RABA KATIN ZAMA DAN JAM'IYAR

Kwamitin Ya Gudanar da Aikin Rarraba katunan Ga kason Farko na Rumfunan zabe 34 da muke dasu a mazabar Gagi C

Kwamitin Ya gudanar da wannan aiki ne Da marecen Yau in da kimanin mutane sari 100 s**a yanki wannan Kati Kuma tuni aka Sanya sunan su cikin kudin wannan jam'iyar tamu ta ADC Mai Albaka

Muna Rokon Allah SWT Ya kara Bamu Nasara da Rinjaye 🙏

Abdulkadi Hamza Dsk

KASAR NAN  FA TANA A HANNUN YAN SARI, KUJI👂 DA KYAUDuk wanda yake bibiyanr al'amuran da suke gudana a kasar nan yasan ce...
27/02/2026

KASAR NAN FA TANA A HANNUN YAN SARI, KUJI👂 DA KYAU

Duk wanda yake bibiyanr al'amuran da suke gudana a kasar nan yasan cewa akwai matsala sosai ta bangarori masu yawa. Akwai wata matsala da Ministan lafiya Prof. Ali Pate yayi magana akan ta kwanaki, itace budget implementation na 2025 data wuce.

Yace a cikin Naira biliyan 218 da aka ware wa ma'aikatar lafiya a 2025 Naira miliyan 36 kawai aka sakar musu. Fisabilillahi don Allah ya za'a yi a gudanar da 'kasa da irin wannan abun, daga cikin 218 billion an bayar da 36 million rak. Idan ba nayi kuskuren lissafi ba 0.0165 percent fa kenan.

Binciken da Majalisar dattawa data wakilai s**a yi sun gano cewa mafiya yawan ma'aikatun gwamnatin tarayya basu samu kudin da ya zarce kaso biyar cikin dari na abinda aka tsara za'a basu ba, five percent out of hundred, duk irin Bashin kudaden da ake karbowa, don Allah yaya za ayi a tafi a haka?

Sati biyu da s**a wuce Majalisar dattawa s**a kira Ministan kudi s**a ce yazo yayi bayani akan me yasa ba'a yi implementing budget din da akalla kaso 35 ba? sai Ido kawai bai iya gamsar dasu ba. S**a ce masa Bashin da aka yi ta karbowa me aka yi dasu? ina suke? bai basu gamsassun amsa ba.

A lokacin sai s**a aike da sako zuwa ga karamar Ministan kudi tunda tana da hakki akan budget implementation na Nigeria, s**a neme ta sama da kasa matar taki zuwa.

Sai s**a cewa babban Ministan kudi dole ya kawo musu ita yau Al-hamis, yace zai zo da ita, zuwa yanzu ban san me ya faru ba tsakanin 'yan Majalisun da ita karamar Ministan kudi a yau Alhamis.

Federal ministries da yawa haka suke a bushe, babu wani aikin da ake iya aiwatarwa yadda ya kamata saboda ba'a sakar musu kudaden da s**a kamata ba. Kaje duk wata Federal Secretariat a kasar zaka tabbatar da haka.

Idan babban Minista irin Prof. Ali Pate zai fito ya fadi abinda aka basu dan kadan haka, duk irin kawaicin sa, da girman matsayin sa a ciki da wajen Nigeria, da yadda yake ba mutum ne mai yawan magana ba, toh ka san akwai matsala sosai.

Ta yaya kasa zata ci gaba a irin wannan yanayin don Allah?

Daga Karshe Ina rokon Allah ya basu ikon gyarawa ya dora su akan daidai suyi abinda zai taimaki kasar nan da al'umma Idan Kuma basuda rabon gyarawa Allah ya chanza Muna su wadan su shugabanni dake tausayin bayin Allah

Address

Sokoto South L/G
Sokoto

Telephone

+2347039493354

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gagi c Youth mobilization committee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share