APC Youth Mobilization Forum Gidadawa

APC Youth Mobilization Forum Gidadawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC Youth Mobilization Forum Gidadawa, Political organisation, Sokoto.

Gungiyar tsofafin kansiloli na jahar sokoto 2016 to 2018 a karkashi shugabansu Hon Murtala Bello Mai shadda yana kira ga...
07/10/2022

Gungiyar tsofafin kansiloli na jahar sokoto 2016 to 2018 a karkashi shugabansu Hon Murtala Bello Mai shadda yana kira ga yayan jam'iyar APC na sokoto sudage wajen amsar kuri'unsu domin samun nasara APC baki 1

Boom💥💥Boom💥💥💥A yau ne daren lahadi wanda yayi daidai da 11/09/2022 aka amshi mata sama ga 500 a waziri "B" Gidadawa daga...
11/09/2022

Boom💥💥Boom💥💥💥

A yau ne daren lahadi wanda yayi daidai da 11/09/2022 aka amshi mata sama ga 500 a waziri "B" Gidadawa daga perty PDP zuwa APC anan garkar nawadu wadanda s**a kumshi runfunoni daban daban acikin gidadawa fatanmu Allah kasa Ahmad aliyu yazama gwamnan jahar sokoto

✍ by Secretary
11/09/2022

ALBISHIRINKU MATASA MAZA/MATAInsha Allah nan da wata 1 zamu kaddamarda wannan kungiya mai suna ( APC Youths Mobilization...
02/08/2022

ALBISHIRINKU MATASA MAZA/MATA

Insha Allah nan da wata 1 zamu kaddamarda wannan kungiya mai suna ( APC Youths Mobilization Forum Gidadawa ) kuma zamu bada tallafi ga mutun 200 wadanda s**a kunshi maza da mata domin dogaro dakai allah yasa muyi cikin nasara kuma yadau kaka wannan kungiya Mai albarka Allah kabamu sa'ar zabe a 2023 cikin sauki kuma yasa a anfana

By P,R,O

31/07/2022

suma sauran suna kan hanya Garba moyi barka da zuwa APC

21/07/2022

APC
👇
Jam'iyar talaka

19/07/2022

JAGABA
👇
SHINE GABA

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Youth Mobilization Forum Gidadawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share