03/07/2019
KAKERA TAKA CAZA ACIKIN SAUKI
KAYI CAJIN SALULAR HANNU
DOMIN A CIGABA DA FACEBOOOOOOOOK ❗🔁❕
wannan caza tana amfanida baturi sannan ta rage wutar zuwa dai-dai yadda zata caza salular hannu, ko mp3, ko ma wani abu wanda ake cajin shi da cazar salular hannu. a takai ce abubuwanda ke amfani da 〖5V〗.
muhimmin abinda zaka nema wanda zai baka damar dadewa kana caji, shine: babban baturin mota, baturin mashin,ko wani kalar batur wanda yake rubuceda 《12v》ajikinshi zai yi.
dafarko katabbatar wayar da zakayi amfanida ita, tanada da kyaw.
sannan (IC L7805) shima kuma yazama sabo.
baturi > yanada alamar 【+】itace jar waya,alamar【-】itace bakar waya.
wayar〔USB〕 ita kuma zaka cire inda ake sa caza kabar wanda ake sama salula(phone),lokacin da ka cire kan "usb "za kaga waya hudu , zaka yi amfanida jar waya(red) sannan baka(black).
bin dukkan yadda kagani azane zai baka damar kera caza dai-dai.
daga naku nazeer bado