Walin Sokoto Media Team

Walin Sokoto Media Team Shafin Yada Labarai na Dan Takarar Gwamnan Jihar Sokoto a Karkashin Jam’iyar ADC Sabuwar Tafiya a Zaben 2027

Free Danchadi NOW
29/07/2026

Free Danchadi NOW

28/07/2026

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Umarnin Cire Rijistar ADC Da Wasu Jam’iyyu Huɗu

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke hukuncin da ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire rijistar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) da wasu jam’iyyu huɗu.

Kotun ta yanke wannan hukunci ne bayan ta soke hukuncin da wata ƙaramar kotu ta bayar, wanda ya ce a cire rijistar jam’iyyun saboda zargin sun kasa cika wasu sharuɗɗan da kundin tsarin mulkin ƙasa ya tanada.

28/07/2026

Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar jam'iyyar ADC da wasu jam'iyyu huɗu kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito.

A hukuncin da alkalai uku s**a yanke baki ɗaya, kotun tace babbar kotun tarayya ba ta da hurumin sauraren shari'ar, saboda ƙarar da aka shigar ba ta cika ka'idojin doka ba. Ta kuma bayyana cewa babu ingantacciyar ƙara da zata bada damar umarnin cire rajistar jam'iyyun.

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatarda cewa jam'iyyun da abin ya shafa har yanzu suna da cikakkiyar rajista. Jam'iyyun sune ADC, APP, AA, AP da ZLP.

27/07/2026
27/07/2026

Su Yaya Babba Nigeria a karkashin APC an ci BAYA. ALLAH KA KAUDA MUNA APC AMIN

Address

Sokoto State
Sokoto
23456

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Walin Sokoto Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Walin Sokoto Media Team:

Shortcuts

Share