Suleja online

Suleja online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Suleja online, Public & Government Service, Garki garej suleja, Suleja.

Mungode da ziyartar shafin suleja online wanan shafine da ya kunshi tallace tallacenku masana.antu bukukuwa malamai siyasa da dai sauransu domin karin bayani ko kunaso kubada tallarku 08130399909

An wallafa a 10:0010:00SHARED'Zaɓukan 2023 na cikin haɗari'INECCopyright: INECHukumar zaɓen Najeriya INEC ta yi gargaɗi...
30/12/2021

An wallafa a 10:0010:00

SHARED'Zaɓukan 2023 na cikin haɗari'



INECCopyright: INEC

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta yi gargaɗin cewa zaɓukan ƙasar na 2023 na iya kasancewa cikin hadari, matukar ba a yi kokarin daƙile matsalar rashin tsaro ba.

A cewar hukumar kalubalen tsaron da ke kara ta'azzara da rashin hukunta masu kawowa shirinta saiko ba zai taimaka wajen cimma burinta na yin ingantaccen zabe ba.

INEC ta ce tun yanzu ta ara tsoron tura ma'aikatan wucin gadi zuwa yankunan da ake fama da rikici, wadanda kuma dole ne a yi zaɓen a cikinsu.

Ta kara da cewa su kansu da yawa daga cikin sama da ma'aikata miliyan daya da ba na dindindin ba da take amfani da su sun nuna fargaba tun yanzu.

30/12/2021

Bambamcin Jarabebbiya Da Kuma Harijar Mace: Mata ne guda biyu amma mabambamta a dabi'a na Jima'i. Mutane sun fi maida ha...
29/12/2021

Bambamcin Jarabebbiya Da Kuma Harijar Mace:


Mata ne guda biyu amma mabambamta a dabi'a na Jima'i.

Mutane sun fi maida hankalinsu akan harijar mace, ba tare da sun fahimci tasirin da jarabebbiyar mace ke da shi ba. Wanda akasarin matan dake gidajenmu jarababbu ne.

Wannan yasa maza da dama s**a kasa fahimtar Harijar mace tafi saukin mu'amala fiye da ita jarabebbiyar mace.

Harijar mace tana iya hakuri da Jima'i komai tsawon lokacin da zata dauka ba tare da ta shiga wani yanayi ba, amma ita Jarabebbiya bazata iya ba.

Ita harijar mace matsalarta shine, kada namiji ya tinkareta bai shirya ba. Domin macece da batasan idan an soma Jima'i a dakata ba.

Macece da zata iya soma gudanar da Jima'i daga safe har wayewar gari bata gaji ba, kuma bata gamsu ba. Wannan yasa Allah Sai Ya bata jumriya da hakurin da zata iya zama ba tare da Jima'i ba kuma bata damu ba. Amma fa randa ta tashi yi sai namiji yasan ya hadu da mace.


Da wuya ka samu harijar mace tana Madugo saboda s**an dauki abun shirme, harija bata istimina, bare tayi amfani da gaban roba. Ita a kullum burinta taji gaban namiji a cikin gabanta. Da matukar wahala harijar mace taci amanar mijinta. Domin ita bata kamuwa da sha'awar namiji sai har idan ta tabbatar zai iya bugawa da ita ba wanda zai yi sau biyar bane yace a sarara ba zuwa anjima.

Harija tana iya yin Jima'i yau sai ta dauki tsawon lokaci bata kula namiji ba tana harkokinta muddin aka mata shi da kyau. Matsalar harija kada ka soma abunda kasan ba zaka iya ba. Sai dai ana samun wasu harijen da ake hada musu duka biyu ga harijanci ga kuma jaraba. Wadannan kuma idan ka shiga hannunsu sai mu tausaya maka.

Wannan itace harija:


Jarabebbiyar mace itace macen da ba zata iya yini guda ba bata yi Jima'i ba, idan son samu ne. Jarabebbiyar mace tana iya soma Jima'i yanzu cikin mintuna kadan ta samu gamsuwa.

Kamin mijinta ya fito daga wanka tuni har sha'awar ta ya sake tashi so take a sake yi.
Jarabebbiyar mace bata da hakuri ko kadan waje

25/12/2021
Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya Janaral Ibrahim Babangida ya bayyana mataimakin shugaban kasar Farfesa Yemi Osiba...
24/12/2021

Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya Janaral Ibrahim Babangida ya bayyana mataimakin shugaban kasar Farfesa Yemi Osibanjo da cewa mutumin kirki ne wanda yake da kyakkyawan fata ga kasar.

Tsohon shugaban ya bayyana hakan ne yayin wata ziyara da gidauniyar Osibanjo Grassroot ta kai masa a ranar Alhamis a birnin Minna na jihar Neja.

Gidan talbijin na Channels ya ambato Babangida na cewa “Na yi wa mataimakin shugaban kasar farin sani. Mutumin da yake da kyakkyawan fata ga Najeriya: mutumin da yake da kyakkyawar alaka da ‘yan kasa da ba su kwarin gwiwa.

Mutum irin wannan ya cancanci a yi aiki da shi. Muna bukatar mutumin kwarai ya jagoranci Najeriya. Mutumin da yak e kaunar kasar nan. Najeriya kasa ce ta kwarai, haka mutanenta. Yana da matukar muhimmanci ka fahimci al’ummarka, ta yadda za ka kyautata musu.’’

Janaral IBB ya mika sakon fatan alheri ga mataimakin shugaban kasar, ta hannun gidauniyar da ke fafutikar ganin Osibanjo ya tsaya takarar shugabancin kasar.

"Ina son ku shaida masa cewa ya ci gaba da abin alheri da yake yi. Na san ba abu ne mai sauki ba, amma yana da sigogin hakan. Ina masa fatan alheri,” in ji Babangida.

Tau raron kidan zamani kenan matashin mawakin suleja kenan Abdullahi tau raro mai kida mai waka
24/12/2021

Tau raron kidan zamani kenan matashin mawakin suleja kenan Abdullahi tau raro mai kida mai waka

Ko kun ganeta kuwa
24/12/2021

Ko kun ganeta kuwa

Fitaccen tauraron Kannywood, Ali Nuhu, ya ce zamani na taka rawa wajen sauya akalar yadda suke gudanar da fina-finansu.A...
24/12/2021

Fitaccen tauraron Kannywood, Ali Nuhu, ya ce zamani na taka rawa wajen sauya akalar yadda suke gudanar da fina-finansu.

Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa a yanzu suna fina-finan da ake dorawa a shafin Youtube ne saboda irin sauyin da aka samu a karuwar fina-finan.

A cewarsa yanzu masu kallo sun fi so su rika shiga YouTube da sauran shafuka maimakon kallo a kaset ko faifain CD ba.

atar Adam Zango ta farko maman dansa Haidar ta dawo harkar fimPost published:December 18, 2021Reading time:4 mins readA...
20/12/2021

atar Adam Zango ta farko maman dansa Haidar ta dawo harkar fim

Post published:December 18, 2021

Reading time:4 mins read



AIKA ZUWA SHAFUKAN SADARWASHARE THIS CONTENT

Opens in a new windowTwitter

Opens in a new windowFacebook

Opens in a new windowGoogle+

Opens in a new windowWhatsApp

Amina Uba Hassan, tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ta dawo harkar fim da karfin ta a matsayin babbar jaruma.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Amina wacce aka fi sani da Maman Haidar ta fara fitowa a cikin fina-finan Kannywood a farkon shekarar 2000, daga nan ne kuma ta auri Adam A Zango a shekarar 2007.

Bayan auren su da Adam A Zango, sun samu karuwar da namiji a shekarar 2008, wanda shine babban dan Adam A Zango, inda a lokacin Zango ya yiwa Ali Nuhu takwara ake kiran shi da Haidar. Daga bisani kua auren nasu ya samu tangarda inda s**a rabu.

Jarumar dai ta yi shiru ba a sake jin duriyar ta ba, sai dai a wata hira da tayi da mujallar Weekend Magazine ta kamfanin Daily Trust, bayan fitowar ta a cikin shirin fim din Jaruma, ta amsa tambayoyi game da dawowar ta masana’antar.

A cikin hirar an tambayeta abin da ya ja ra’ayinta ta shiga fim, inda ta bayyana cewa asali ita fim din Hausa ma baya burge ta, sai fina-finan Turawa ne da rawa suke burge ta, inda ta bayyana cewa har wata kungiyar rawa ta shiga, inda daga bisani wata rana aka zo ana daukar wani shirin fim din ‘yan Kaduna kusa da su a Abuja, taje wajen kallo, inda a nan ne ta fara magana da daya daga cikin jaruman, a nan ne abokanan ta s**a bata shawarar ta fara harkar fim tunda tana jin turanci za ta iya yin fim din Nollywood da Kannywood, inda wannan ya zama dalilin da ya sanya ta shiga harkar fim.



Sai dai da aka tambayeta ko har yanzu tana da sha’awar komawa Nollywood ta bayyana cewa tsohon mijinta Adam A Zango ya taba bata shawarar hakan, amma akwai rawar da baza ta iya takawa ba a cikin fina-finan su, haka kuma addini da al’ada ba zai bari tayi ba, amma ta ce ba a san me gobe zata haifa

Bara muga suwaye s**asan garuruwan da ke arewa wanan kofar awace jaha take
20/12/2021

Bara muga suwaye s**asan garuruwan da ke arewa wanan kofar awace jaha take

Address

Garki Garej Suleja
Suleja

Telephone

+2348130399909

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleja online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Suleja online:

Share