A.A Zaura Political Gladiators Kano

A.A Zaura Political Gladiators Kano Kazali wannan..

Wannan kungiya mai suna A A Zaura Political Gladiators, an da itane domin yada kyawawan manufofin His Excellency Abdulsalam Abdulkareem AA Zaura afadin jihar Kano da Nigeria baki daya.

A A Zaura Political Gladiators!!!Tafiyar mashi na matasa,kar wanda ya bari aka barshi abayan wannan tafiyar.
21/03/2022

A A Zaura Political Gladiators!!!

Tafiyar mashi na matasa,kar wanda ya bari aka barshi abayan wannan tafiyar.

AA Zaura Political Gladiators Kano.
18/11/2021

AA Zaura Political Gladiators Kano.

Zaura alkhari ne ga kanawa.
14/11/2021

Zaura alkhari ne ga kanawa.

Babban Burina Shine Allah Ya Cigaba Da Bani Iko Na Zama Sanadiyar Samun Sauƙin Bayin Allah, Cewar A.A Zaura..ƙoƙarina ak...
08/11/2021

Babban Burina Shine Allah Ya Cigaba Da Bani Iko Na Zama Sanadiyar Samun Sauƙin Bayin Allah, Cewar A.A Zaura
..ƙoƙarina akan haɓaka harkar Ilimi ba ɗan ƙarami ba ne...

Babban mai taimakon al'umma kuma mai ruwa da tsaki a Jam'iyar APCn Jihar Kano kuma shugaban Gidauniyar "AA Zaura Foundation", His Excellency Abdulkarim Abdussalam Zaura ya bada tabbacin cewa, ƙoƙarinsa na haɓɓaka harkar Ilimi a faɗin jihar Kano ta amfani da gidauniyarsa ba abu ba ne da zai gajiya a kai, ganin irin muhimancin da Ilimin yake da shi ga rayuwar al'umma.

Zaura ya bayyana haka ne a yammacin ranar Asabar, yayin da yake halartar bikin yaye ɗalibai karo na 7 da 8 a Jami'ar Base dake Babban Birnin Tarayya Abuja.

Zaura wanda shima ya samu kammala karatun Digiri na biyu akan harkar gudanar da Gwamnati da Kimiyar Siyasa wato (M.sc Political Science and Public Administration) daga tsangayar Gudanarwa da Kimiyar zamantakewar ɗan Adam na Jami'ar, inda ya zamo ɗaya daga cikin zakaran gwajin dafi a wannan tsangayar wanda hakan yasa ya zama ɗaya daga cikin zaƙaƙuran ɗalibai masu hazaƙa.

Yace "Huɓɓasar da nake da ita akan harkar Ilimin musamman akan Ilimin mu na ƴaƴan talakawa ba aiki ba ne da zan gajiya da yaddar Allah, kamar yadda kuke gani, nima ban tsaya da karatuba saboda haka zan taimakamawa dukan wanda Allah ya bani ikon taimakamawa dai dai gwargwadon abinda zan iya."

"Taimakon da ake a ɓangarorin lafia, ci gaban ƙasa da al'umma zan faɗaɗa a Gidauniyarmu bada jimawaba da yaddar Allah."

"Babban burina shine Allah ya ci gaba da bani iko na zama sanadiyar samun sauƙin bayin Allah." Inji shi

Ya kara da cewa "Mu a Kano mun godewa Allah, akasarin yaranmu basu zaman banza, karatu ne ko sana'a wasuma duka, saboda haka ya zama wajibi muma mu bada gudunmuwa wajen ganin wannnan tarihi mai kyau ya ɗore a Kano." Ya jaddada

Idan dai za'a tuna ko a makon daya gabata, A.A Zaura ya ƙaddamar da wani shiri na samar da lafia ga kowa wato "Zaura Health For All" ZEL4ALL a turance a ƙarƙashin Gidauniyarsa ta A

Zaura Alkhairi ne ga talakawan Kano.
26/10/2021

Zaura Alkhairi ne ga talakawan Kano.

BREAKING NEWS VERY SOON...
26/10/2021

BREAKING NEWS VERY SOON...

Our primary assignment would start very soon.
09/07/2019

Our primary assignment would start very soon.

Address

Hadeja Road Kano
Yankaba
90547

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A Zaura Political Gladiators Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to A.A Zaura Political Gladiators Kano:

Share