22/08/2020
Alhamdulillahi godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki kamar yarda wannan shafi ya bunkasa da injini Allah ina ba gamsuwa ga malamai sunna Allah yA kara musu Illimi da imani mu almajirai kuma Allah ya bamu iko fahimta Ni naku mai wannan shafi insha Allahu m goni