17/02/2024
Masarautun Arewa Madallah inji Sarki San Barka. βπ»ππ»
A madadin Shafin Masarautun Arewa muna taya Mai Martaba Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha Lamidon Adamawa (Fombina) murnar cika Shekaru 80 a duniya. Allah ya kara mashi lafiya da tsawon kwanaki masu albarka.
Yayi Chiroman Adamawa wanda daga ita ya zama Lamido bayan rasuwar mahaifin shi Lamido Aliyu Mustapha bin Abba a 2010. Shima yana cikin diyan Sarki da aka yi masu zato tare da sakankancewa sosai a lokacin mulkin mahaifan su. Ya tashi a Katsina ne gidan Sarkin Katsina Usman Nagogo inda daga nan yayi Barewa College kafin karance-karance da yayi a nan Nigeria da kasashen waje. Yayi ayyuka da s**a fiddo shi daga ciki harda Commissioner har sau biyu. Yayi Chairman na kamfanoni da dama. Allah ya kara mashi lafiya. Amee
- Dandalin Masarautun Arewa