Bashir Sa'idu Support Group.

Bashir Sa'idu Support Group. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bashir Sa'idu Support Group., Political organisation, Zaria.

30/04/2026

Jamiyyar ADC tayi Nasara a Kotin Koli.
Allah Ya Bamu Nasara a zaben 2027

Ayi joining pls don tattaunawa da Bada SHUGABANCI a wuraren da Bamu da wakilai.ADC KADUNA STATE YOUTH Na Muku Fatan Alkh...
28/04/2026

Ayi joining pls don tattaunawa da Bada SHUGABANCI a wuraren da Bamu da wakilai.
ADC KADUNA STATE YOUTH Na Muku Fatan Alkhairi 🙏

https://chat.whatsapp.com/Eu5vgqamXGR2F7bIFEcpPX?mode=gi_t

Gyara Kayan Ka...
ADC KADUNA STATE YOUTH Na Kira ga Matasa musamman Yan Jahar Kaduna, suyi joining wannan tafiyar don wayar wa juna Kai da haskakawa game da lamurran Siyasa.
Kuna iya tuntubar ofisoshin wannan Kungiya dake kananan hukumomin Jahar Kaduna.
ga Masu son zama wakilai a yankunan su na iya tura bayanai k**ar haka.
Suna...
Wuri...
Lambar waya...

ZAMU CIGABA DA TSAYAWA TSAYIN DAKA TARE DA MALLAM Nasir El-Rufai & BASHIR SAIDUAlhaji Bashir Saidu ya yi aiki a matsayin...
25/04/2026

ZAMU CIGABA DA TSAYAWA TSAYIN DAKA TARE DA MALLAM Nasir El-Rufai & BASHIR SAIDU

Alhaji Bashir Saidu ya yi aiki a matsayin Commissioner of Finance da Chief of Staff a karkashin Mallam.

A watan Janairu 2025 aka k**a shi, ya kwana kwana 50 a tsare, yanzu yana fuskantar shari’a.

Amma Doka ta ce: Kowa ba shi da laifi har sai an tabbatar [S.36(5) na Kundin Tsarin Mulki].

Me ya sa nake goyon bayansu?
Sun yi wa Kaduna aiki kuma sun cancanci adalci.
Doka ta ba mu ‘yanci mu bi jam’iyyar da muke so. [S.40]
Mallam El-Rufai ya ce lamarin siyasa ne, kuma 2027 zai bada amsa.

Ina girmama kotu. A yi adalci. Amma ba za mu yi shiru ba.

ADC is legal.

Goyon bayanmu legal ne.

2027 na nan tafe.

Ance ba akwai Dattijo cikin Matasa.Arise and Shine 2027.
25/04/2026

Ance ba akwai Dattijo cikin Matasa.
Arise and Shine 2027.

MATASAN JIHAR KADUNA NA KOKARIN DINKE BARAKAR DAKE TSAKANIN TALIYA DA QURI'A DON SAMAR DA SHUGABANCI NA GARI A KARKASHIN...
25/04/2026

MATASAN JIHAR KADUNA NA KOKARIN DINKE BARAKAR DAKE TSAKANIN TALIYA DA QURI'A DON SAMAR DA SHUGABANCI NA GARI A KARKASHIN INUWAR ADC.

MU FARKA MATASA...

K**a Jagororin Matasan Arewa bazai hana Matasa fitowa Suyi Gwagwarmayar neman canja APC ba, saidai yasa su kara Jajircew...
25/04/2026

K**a Jagororin Matasan Arewa bazai hana Matasa fitowa Suyi Gwagwarmayar neman canja APC ba, saidai yasa su kara Jajircewa kan ra'ayin su na APC Falle Daya Ne kawai Insha Allah.

ADC Arise and Shine 2027

Muna Fatan Alkhairi Kaduna Sai abinda Guduma mai fasa karya yace.ADC Arise and Shine 2027.
25/04/2026

Muna Fatan Alkhairi Kaduna Sai abinda Guduma mai fasa karya yace.

ADC Arise and Shine 2027.

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir Sa'idu Support Group. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bashir Sa'idu Support Group.:

Share