Hon Hadi Haruna 2021 Media Forum

Hon Hadi Haruna 2021 Media Forum To make Basawa great

Assalaamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki muna kara muku tuni game da zaben da zai gudana gobe asabar idan Allah Ya kai...
07/05/2021

Assalaamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki muna kara muku tuni game da zaben da zai gudana gobe asabar idan Allah Ya kaimu Don Allah mu daure mu fito Kwai mu da kwarkwata Kuma mu fita akan lokaci domin kada kuri'ar mu Ga Mai girma Hon Hadi Haruna
Dan takarar kansilan Basawa ward
Da Bazar ku muke Rawa masoya Allah Ya bamu nasara

Sign
Hon Hadi Haruna media team

A sabon Gari Engr muke yayi Ya maimaita sau biyu A Basawa Kuma Sabo fillll muke yayi Hon Hadi Haruna Allah Ya tabbatar m...
04/05/2021

A sabon Gari Engr muke yayi Ya maimaita sau biyu
A Basawa Kuma Sabo fillll muke yayi Hon Hadi Haruna

Allah Ya tabbatar mana

Assalaamu Alaikum kwamitin yakin Neman zaben Hon Hadi Haruna ke farin cikin sanar da Al'umman Garin palladan da kewayen ...
02/05/2021

Assalaamu Alaikum kwamitin yakin Neman zaben Hon Hadi Haruna ke farin cikin sanar da Al'umman Garin palladan da kewayen ta taron mu da zai gudana yau 2 ga watan 5 shekarar 2021
Taron zai gudana ne da Misalin karfe 4 na yamman yau a LEA primary school palladan
Halartan kowa Yana da mahimmancin gaske Allah Ya bamu nasara

Sign
Hon Hadi Haruna media team

Assalaamu Alaikum Yan uwa gangamin mu na yau zai gudana ne da yardan Allah a Garin Basawa Venue primary school Basawa Ti...
30/04/2021

Assalaamu Alaikum Yan uwa gangamin mu na yau zai gudana ne da yardan Allah a Garin Basawa
Venue primary school Basawa
Time 4:00pm
Halartan ku Yana da mahimmancin gaske
Allah Ya bamu ikon Zuwa Ameen

Sign
Hon Hadi Haruna media team

Assalaamu Alaikum Kira gareku Yan uwa da abokan arziki Don Allah Kar a manta da taron mu da zai gudana yau a LEA  Alayin...
29/04/2021

Assalaamu Alaikum Kira gareku Yan uwa da abokan arziki Don Allah Kar a manta da taron mu da zai gudana yau a LEA Alayin zomo
taron zai gudana ne yau insha Allah
Wanda Ya ji Ya sanar da Wanda Bai ji ba
4:00pm

Sign
Hon Hadi Haruna media team

Assalaamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki muna kara muku tuni game da taron tafiyar Hon Hadi Haruna da zai gudana yau a...
26/04/2021

Assalaamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki muna kara muku tuni game da taron tafiyar Hon Hadi Haruna da zai gudana yau a Garin Basawa Bayan sallah la'asar insha Allah
Allah Ya bada ikon halarta Ameen

Sign
Hon Hadi Haruna media team

Inalillahi-wa'inna-ilaihi-raji'un A madadin Hon Hadi Haruna muke Mika sakon ta'axiyar mu Ga daukacin Alumman karamar huk...
25/04/2021

Inalillahi-wa'inna-ilaihi-raji'un
A madadin Hon Hadi Haruna muke Mika sakon ta'axiyar mu Ga daukacin Alumman karamar hukumar sabon Gari bisa rashe rashen da muka yi daga jiya Zuwa yau
Muna Addu'ar Allah Ya haskaka makwancin su

Sign
Hon Hadi Haruna media team

25/04/2021

Muna ma kowa marhabun da shigowa wannan guda

Address

Palladan
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Hadi Haruna 2021 Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon Hadi Haruna 2021 Media Forum:

Share