21/05/2021
Ana cin zarafin yan uwan mu musulmai kuma ana karkashesu kaman ba yan Adam ba Dan Allah mutaya musulman palastin da addu.a dama na duniya gabadaya Allah yaba musulmai nasara a kan Isra.ila dama na duniya gabadaya... Dan Allah👏 katurawa group uku Dan samun addu.ar bayi nagari