Gawuna Is Coming

Gawuna Is Coming محمد رسول الله صلى الله عليه و سلم
🙏🙏🙏
WANNAN PAGE DIN IYA NA MASOYA DR. NASIRU YUSIF GAWUNA NE ALLAH YAYI MAI GWAMNAN KANO ALFARMAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Ina yan Kano Central?
08/01/2026

Ina yan Kano Central?

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya ziyarci unguwar Lakwaya d...
07/31/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya ziyarci unguwar Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo, inda ya gabatar da ta’aziyya da kuma jajen abin da ya faru ga al’ummar yankin sakamakon iftila’in hare-haren barayi da ya same su.

A yayin ziyarar, HE Gwarzo ya jajanta wa iyalai da daukacin al’ummar garin, tare da yi musu addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya kawo musu zaman lafiya, Ya kare su daga duk wani sharri, kuma Ya hana sake faruwar irin wannan ibtila’i a nan gaba.

Wannan mutumin wanannn mutuminWanannnn mutumin Allah ya......🫵😡😡
07/31/2026

Wannan mutumin
wanannn mutumin
Wanannnn mutumin Allah ya......🫵😡😡

Juma’at Mubarak! 🕌✨Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Amin.🤲🏻
07/31/2026

Juma’at Mubarak! 🕌✨
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Amin.🤲🏻

07/31/2026

Boom 💥
Ƙarshen Rarara yazo.

Masoya Kano Kuyimana Zabe
07/30/2026

Masoya Kano Kuyimana Zabe

07/30/2026

Boom 💥
To menene amfanin hankali babu kudi ???

Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Jikan Shiekh Hassan Gawuna Kuma Sanata Kano Central Da Karfin Ikon Allah 2027
07/29/2026

Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Jikan Shiekh Hassan Gawuna Kuma Sanata Kano Central Da Karfin Ikon Allah 2027

07/29/2026

boom 💥 💥
congratulations
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna

07/29/2026

ALLHAMMDULILLAHI

Address

New York
Los Angeles, CA
10012

Telephone

+2347084142613

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Is Coming posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gawuna Is Coming:

Shortcuts

Share