Hon. Tafoki: Constituency Updates

Hon. Tafoki: Constituency Updates Official updates on the legislative activ., const. projects, comm. engag. & initiatives Hon. Tafoki

Masha Allah.
02/08/2026

Masha Allah.

JERIN WAƊANDA HON. ENGR. SHEHU DALHATU TAFOKI YA SAMA WA AIKIN ƊAN SANDA (POLICE RECRUITMENT)Alhamdulillah, ga jerin sun...
17/07/2026

JERIN WAƊANDA HON. ENGR. SHEHU DALHATU TAFOKI YA SAMA WA AIKIN ƊAN SANDA (POLICE RECRUITMENT)

Alhamdulillah, ga jerin sunayen waɗanda Hon. Engr. Shehu Dalhatu Tafoki, MNSE, Mamba mai wakiltar Faskari/Kankara/Sabuwa Federal Constituency, ya sama wa aikin Ɗan Sanda. Haka kuma, akwai ƙarin sunaye da ake sa ran za su fito nan ba da jimawa ba, In shaa Allah.

FASKARI LGA

1. Adamu Abdulbasir
2. Haruna Murtala
3. Abdussalam Mustapha
4. Khalid Garba
5. Umar Abdulhakim
6. Haruna Ibrahim
7. Gambo Ibrahim
8. Hafsat Abubakar Hamza
9. Abba Habibu
10. Shehu Abubakar

KANKARA LGA

1. Lawal Saifullahi
2. Umar Jamilu
3. Gali Kalifa
4. Yau Aminu
5. Aminu Anas
6. Hashim Gaddafi
7. Kabir Umar

SABUWA LGA

1. Safiyanu Lawal
2. Idris Umar
3. Abdullahi Mustapha

Muna taya dukkan waɗanda s**a samu wannan dama murna tare da yi musu fatan alheri da nasara a sabon aikin da s**a samu. Allah Ya ba su ikon gudanar da aikinsu cikin gaskiya, riƙon amana da kishin ƙasa.

Ga waɗanda sunayensu ba su fito ba tukuna, kada su yanke ƙauna. Akwai ƙarin sunaye da ke tafe, In shaa Allah.

Allah Ya ci gaba da bai wa Hon. Engr. Shehu Dalhatu Tafoki lafiya, hikima da ikon ci gaba da kawo alheri ga al'ummar Mazabar Faskari/Kankara/Sabuwa. Amin.

Address

Three Arms Zone, National Assembly Comomex
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Tafoki: Constituency Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share