ASG Support Group

ASG Support Group Official Media Page of Abduljabbar Surajo Guga. AbdulJabbar Surajo Guga, Founder and Chairman of Guga Global Foundation. Joseph, Missouri, USA.
(2)

PDP Candidate for the House of Representatives, Bakori Danja Federal Constituency 🇳🇬✊️✅️ *ADADE ANAYI SAI GASKIYA* Director of Information Technology, Northwest Health Services in St. I was born into the Family of Late Alhaji Surajo Bawa Guga of Guga Village in Bakori LG of Kastina and Hajiya Sa'adatu Ibrahim of Daura, Daura LGA of Kastina. I attended several schools, including Islamic schools in

Nigeria, before moving to the United States of America for higher education in 2007. I worked and gained many experiences during my journey in the United States of America, starting as a student worker, and I am now the Director of Information Technology for an American Health Care Organization. I'm a Microsoft Certified Professional (MCPS), Microsoft Certified Solutions Associate (MCSA), and hold other ITC-related certifications. I'm a proud member of his community and engaged in several community development programs. As part of his initiative to give back to society, he built a community computer center in his village, Gug, in the Bakori LGA of Katsina State. My Foundation has focused on assisting orphans and those less privileged across Katsina State.

16/08/2026

Kai tsaye daga garin Ɗan Danga da ke Yakaji B da ke ƙaramar hukumar Danja. Wajen ta'aziyyar Hon. Lado Ɗan Danga

16/08/2026

Kai tsaye daga garin bazanga

16/08/2026

Har yanzu muna cikin garin kokami, domin cigaba da jaje da ta'aziyya

16/08/2026

Kai tsaye daga garin kokami tare da Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga

16/08/2026

Muna cikin garin Danja muna ci gaba da gaishe-gaishe da jaje ga al'umma. Tare da Dr. Abduljabbar Surajo Guga.

16/08/2026

Dabai Danja Local Government

16/08/2026

Kai tsaye daga cikin garin Dabai tare ASG

Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga Ya Ziyarci Al’ummomin KGK Domin Jajantawa.A ranar Asabar, 15 ga Agusta 2026, ɗan takara...
16/08/2026

Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga Ya Ziyarci Al’ummomin KGK Domin Jajantawa.

A ranar Asabar, 15 ga Agusta 2026, ɗan takarar kujerar Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Bakori da Ɗanja a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga, ya ziyarci garuruwan Kandarawa, Guga, Kakumi da Kabomo, tare da wasu ƙauyuka da ke mazaɓar Jargaɓa, domin gaishe-gaishe, jajantawa da gabatar da saƙon ta’aziyya ga al’ummar yankin bisa iftila’in hare-haren ƴan bindiga da s**a addabi yankin.

A dukkan wuraren da ya ziyarta, Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga ya bayyana cewa manufar ziyarar ita ce jajantawa al’umma bisa wannan mummunan iftila’i, tare da gabatar da ta’aziyya ga iyalan waɗanda s**a rasa rayukansu.

Ya kuma tabbatar wa al’ummar cewa, idan Allah Ya ba shi damar zama wakilinsu, zai yi iya ƙoƙarinsa wajen samar da kyakkyawan wakilci, adalci da ingantaccen shugabanci ga al’ummar ƙananan hukumomin Bakori da Ɗanja.

A yayin ziyarar, an gudanar da addu’o’i na musamman ga waɗanda s**a rasa rayukansu da dukiyoyinsu, tare da roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara ba yankin Bakori da Ɗanja, Jihar Katsina da Najeriya baki ɗaya zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Amb. Dr. Abduljabbar Surajo Guga ya samu rakiyar Shugaban Jam’iyyar PDP na Shiyyar Funtua, Alh. Yahaya Ɗan’uwa, da Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙaramar Hukumar Bakori, da sauran masu ruwa da tsaki na jam’iyyar, maza da mata, da sauran magoya baya.

Allah Ya jiƙan waɗanda s**a rasa rayukansu, Ya ba iyalansu haƙurin jure wannan babban rashi, Ya kuma kawo mana zaman lafiya mai ɗorewa. Amin.

16/08/2026

Duk acikin garin Ɗanja

16/08/2026

Address

Guga

Telephone

+2348144446474

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASG Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share