08/11/2026
GAGARUMAR MUHADARA
Malami mai Gabatarwa: Associate Professor Jamil Yusuf Zarewa
Mai Taken: HAUHAWAR FARASHI A NIGERIA, DALILANSA DA HANYOYIN SHAWO KANSA A MAHANGAR MUSULUNCI
Wurin: Masallacin Anas Bin Malik, Gwiwa Eka, Sokoto
Wednesday
1/6/1448 11/11/2026
Lokaci: Bayan Sallar Magrib