Potiskum

Call Directions

Potiskum Potiskum originally Pataskum, being derived from two (2) Ngizim Language Wordings-- Pata and Skum.

This place is situated in Yobe, Nigeria, its geographical coordinates are 11° 42' 43" North, 11° 4' 11" East and its original name (with diacritics) is Potiskum. See Potiskum photos and images from satellite below, explore the aerial photographs of Potiskum in Nigeria. Potiskum hotels map is available on the target page linked above.

02/11/2026
Hon. Muhammad Auwal (Dan Masanin Potiskum), Dan Majalisar Dokokin Jihar Yobe mai wakiltar Mazabar Mamudo (Yanki Shida), ...
02/11/2026

Hon. Muhammad Auwal (Dan Masanin Potiskum), Dan Majalisar Dokokin Jihar Yobe mai wakiltar Mazabar Mamudo (Yanki Shida), ya kai ziyarar girmamawa ga Mai Martaba Sarkin Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya, OON, FICEN, ABSWA, FLAN, CP (RTD), domin Mika sakon ta’aziyyarsa bisa rasuwar Garkuwan Matasan Potiskum.

A yayin ziyarar, Hon. Muhammad Auwal, ya nuna alhininsa tare da jajanta wa Mai Martaba Sarkin Potiskum, iyalan mamacin da daukacin al'ummar masarautar bisa wannan babban rashi.

Ya kuma yi addu’ar Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta wa mamacin, Ya jikansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, sannan Ya bai wa iyalansa da al'ummar Potiskum hakurin jure wannan rashi.

BADEJO

GAYYATA: GAYYATA: GAYYATA:
02/11/2026

GAYYATA: GAYYATA: GAYYATA:

 AREWA ROYAL FAMILIES
02/11/2026

AREWA ROYAL FAMILIES

01/11/2026

GAYYATA GAYYATA GAYYATA

Mai Martaba Sarkin Potiskum Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya OON FICEN ABSWA FLAN CP (RTD).
01/11/2026

Mai Martaba Sarkin Potiskum Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya OON FICEN ABSWA FLAN CP (RTD).

Hakimin Yarimaram (Shattima Lardima na Potiskum)
31/10/2026

Hakimin Yarimaram (Shattima Lardima na Potiskum)

AMIN Masu Martaba
31/10/2026

AMIN
Masu Martaba

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN:ALLAH Ya yi wa Garkuwan Matasan Potiskum rasuwa.Za a gudanar da sallar Jana'izarsa Y...
30/10/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN:

ALLAH Ya yi wa Garkuwan Matasan Potiskum rasuwa.

Za a gudanar da sallar Jana'izarsa

Yau Juma'a da

misalin karfe 5:10pm na yamma

A Fadar Mai Martaba Sarkin Potiskum.

ALLAH Ya jikansa da rahama.

Amin Ya Rabbal Alamin.

BADEJO

Address

Potiskum

Telephone

+2348028121967

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share