AIR Marshal SADIQ TV

AIR Marshal SADIQ TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AIR Marshal SADIQ TV, Political organisation, Ajiya Adamu Road and Ibrahim Bako Bauchi, Bauchi.

12/08/2026
09/08/2026

Munyi rashi Mutumin kirki a cikin Siyasar jihar Bauchi

09/08/2026

Ba raboda Gwani ba Mai da kamar sa.....

~Fata na a Kullum shine, Allah Ubangiji ya Kara mana Imani, Lafiya, Daukaka da nisan Kwana masu tarin albarka, Ya Kuma b...
07/08/2026

~Fata na a Kullum shine, Allah Ubangiji ya Kara mana Imani, Lafiya, Daukaka da nisan Kwana masu tarin albarka, Ya Kuma baka damar da Al’ummar jihar Bauchi zasu Fahimci Kyawawan Manufofin Ka akan su musamman Talakawa”
{Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum}

{BARKA DA JUMA’AH BAYIN ALLAH}

~Mai Girma Ambassador Air Marshal Sadique Baba Abubakar CFR (rtd) ya Kai ziyaran gaisuwar Ta’aziyya zuwa ga H.E Rotimi A...
25/07/2026

~Mai Girma Ambassador Air Marshal Sadique Baba Abubakar CFR (rtd) ya Kai ziyaran gaisuwar Ta’aziyya zuwa ga H.E Rotimi Amaechi, Tsohon Gwamnan jihar Rivers, Tsohon Ministan Sufuri na Nigeria, Kuma Mataimakin dan takaran Shugaban Kasar Nigeria a karkashin jam’iyyar ADC wato H.E Atiku Abubabar GCON, bisa rasuwar Mahaifiyar sa”

{BABA SADIQUE, DATTAKO, NAGARTA DA AMANAH}

21/07/2026
15/07/2026

Kamar Yadda Bacci Yake Dadi A Lokacin gajiya Ya Allah duk Wanda Ya Rubuta(S.A.W)🥹🥰👇
Kasa mutuwarshi tafi haka dadi🤲👏

Mutanen Hon. Yusuf Maitama Tuggar sun ce ba su amince da M.A Abubakar a matsayin ɗan takara ba.
15/07/2026

Mutanen Hon. Yusuf Maitama Tuggar sun ce ba su amince da M.A Abubakar a matsayin ɗan takara ba.

Address

Ajiya Adamu Road And Ibrahim Bako Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AIR Marshal SADIQ TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share